Shin farashin man fetur na Najeriya shi ne mafi arha a duniya kamar yadda Eniola Badmus ta yi ikirari? | TheCable

  • 📰 thecableng
  • ⏱ Reading Time:
  • 25 sec. here
  • 2 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 13%
  • Publisher: 80%

Entertainment Entertainment Headlines News

Entertainment Entertainment Latest News,Entertainment Entertainment Headlines

Shin farashin man fetur na Najeriya shi ne mafi arha a duniya kamar yadda Eniola Badmus ta yi ikirari? Read full story in Hausa ( A danna nan domin karanta cikakken labari) 👉🏽

yar film ta Nollywood, tace dukda cire tallafin mai da akayi a baya, farashin man Nijeriya ne yafi na ko ina a duniya arha.shirin kai tsaye a InstagramBadmus ta ce da yawa daga cikin masu sukar gwamnatin Tinubu ba su san amfanin cire tallafin man fetur ba.

“Shugaba Tinubu yana nan. Bayan kasancewarsa mai goyon bayansa, na ga abin da ya yi kuma na san abin da zai yi. Ban taba ganin mai taimakon jama’a a matsayin shugabanmu na yanzu ba. Har ya bar ofis zan tsaya masa”.shugaba Bola Tinubu a lokacin da yake gabatar da jawabinsa na farko a matsayin shugaban kasa ya ce tsarin tallafin man fetur ya kare.

Ya kara da cewa tallafin ba zai iya kara tabbatar da yadda ake kara kashe kudadensa ba sakamakon busar da albarkatun kasa.

 

Thank you for your comment. Your comment will be published after being reviewed.
Please try again later.
We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

 /  🏆 2. in ENTERTAİNMENT

Entertainment Entertainment Latest News, Entertainment Entertainment Headlines